Tắt Quảng Cáo [X] Đăng Nhập để ẩn Tất Cả Quảng Cáo Kamar Haka ne akayi mining din Bitcoin a 2009 amma mutane sukayi banza dashi Vui lòng đăng kí hoặc đăng nhập để thấy liên kết tại BigMMO To gashi kuma sun kara fitar da na biyunsa wato Satoshi Alhmdillah kyautar Naira100,000 Vui lòng đăng kí hoặc đăng nhập để thấy liên kết tại BigMMO Daga gani kasan Babu yau dara,kuma basuzo dawasa ba, ba a baka damar yin deposit ba Amma anbaka damar kayi withdraw kana mining Kuma Ana biyanka wannan sai a app na Satoshi, idan bakayi register ba kayi register ga link baka makara ba a yanzu Vui lòng đăng kí hoặc đăng nhập để thấy liên kết tại BigMMO *Ana yin KYC a yayin registration din shine sharaɗin fara yin Mining na Btcs Satoshi Btcs mining sai da KYC sune kamar haka* Idan ka bude kayi joining (Sign Up) ka shigar da Email da Password. Daga nan zaka ga wurin Downloading Application din, daga ka dauko kayi installing. Idan ka gama sai ka shigar da email dinka da password din da ka bude wannan Mining din dashi, ba password na asalin email dinka ba. Vui lòng đăng kí hoặc đăng nhập để thấy liên kết tại BigMMO Bayan kayi login sai ka cigaba da sauran verification kamar haka Zasu nuna maka wurin da zaka kwafi (Copy) wasu alphabet da aka yi su da kananan rubutu sai ka shigar kasasu agurin, Next zasu tura maka da Code ta email sai kaje ka dauko ka shigar. Daga nan za'a nuna maka Successfully, yayi kenan Sai kuma (Real Name Authentication ) shi zakayi wannan verification din da NIN dinka wato national ID card domin sai kayi verification dinne zasu baka damar fara mining ding idan ka shigar da NiN din naka sai Face verification hoton fuskarka kenan da zarar ka kammala zaka fara mining free kuma zasu dinga biyanka